sight

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
sight

Plural
sights

 1. gani
  I don't want lose my sight <> Ban so na daina gani.
  His sight is failing. <> Ganinsa ya ragu.
  He has poor sight. <> Ba ya gani sosai. = Yana gani garma-garma.
  At first sight it seemed very easy. <> Da gani dai sai ka ce ba wuya.
  I know him by sight. <> Na taɓa ganinsa.
  There is no body in sight. <> Ba a ganin kowa.
  Get out of my sight. <> Ɓace mini da gani. = Tafi ka/ki ban waje.

Verb

 1. hange/hanga, iya gani, tsinkaya, shaidawa, halarta.
  So whoever sights [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya halarta daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka shaida wannan watan suyi azumi daga nan. --Qur'an 2:185
 2. to lose one sight <> makance.


Google translation of sight

Gani.

 1. (noun) gani <> sight, reflection;