snake

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
snake

Plural
snakes

Tilo
maciji

Jam'i
macizai

  1. (countable) A snake is a long, thin reptile with no legs. <> miciji, maciji - halitta mara ƙafafuwa, mai dafi, kuma yana da fasa kai yayin da zai yi sara.
    Some snakes will attack people, but most will try to hide or run away. <> Wasu macizan kan iya kai wa mutane hari amma dai mafi yawancinsu za su gwada su ɓoye ko su gudu.
    Then the water and the snake vanished, and I was violently thrown to the ground. <> Sai ruwan da macijiyar suka ɓace, ni kuma aka fyaɗa ni da ƙasa.
    One day when Eve was alone in the garden, a snake spoke to her. <> Wata rana sa’ad da Hauwa’u tana cikin lambun ita kaɗai, sai maciji ya yi mata magana.


Google translation of snake

Maciji.

  1. (noun) maciji <> snake, serpent;