society

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation

Noun

Singular
society

Plural
societies

 1. (social system) zaman jama'a; ƙungiya, al'umma

  1. Some hunter-gatherer societies still choose to live mostly naked [1]
   Wani rukuni na al'ummar mafarauta har yanzu sun fi sha'awar zama zigidir haihuwar uwarsu. [2]

  2. the Linnean Society of London organised an event to explore the origin of the vertebrates.
   wata kungiyar masana a London ta hada taron tattaunawa da nufin gano asalin dabbobi masu kashin baya. --bbchausa_verticals/081

Google translation of society

Jama'a.

 1. (noun) jama'a <> society, nation, community, folk;