some

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Homophones

Determiner

Determiner
some

 1. Some is an amount or number of something; the amount is not exact or specific. <> wasu (pl.), waɗansu, wani, wata, ɗan/'yan... yawan abu
  Meanwhile, some males may try to trick females [1] <> Sai dai kuma wasu daga cikin zakarun ta yiwu su yaudari kajin [2]
  Would you like some grapes? <> Kana son shan wasu inabobi?
  Some years ago, Sheryl Barringer, a scientist at Ohio State University [3] <> Wata masaniyar kimiyya a Jami'ar Jihar Ohio ta Amurka, Sheryl Barringer, [4] = Wasu shekaru da suka wuce, Sheryl Barringer, wata kwararriya a fannin kimiyya da ke Jami'ar Jihar Ohio, [5]
 2. An unspecified or unknown. <> wasu, wani ko wata da baka san su ba.
  I've just met some man who said he knew you. <> Yanzu na haɗu da wani mutumin da ya ce ya san ka.


Google translation of some

Wasu.

 1. (adjective) wani <> some, certain; wata <> some; waɗansu <> some, any;