tafarnuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
tafarnuwa

Jam'i
babu (none)

Singular
garlic

Plural
garlics

a Garlic bulb

f

  1. wata aba ƙarama dangin mabunƙasa-ƙasa mai kama da albasa mai wari. Ana sawa a abinci ko haɗiya don maganin sanyi kamar mura. <> (uncountable) Garlic is a plant, similar to the onion, often used in cooking.
    In fact, one doesn't even need to put the garlic in one's mouth to get garlic breath. [1] <> A gaskiya ma ba sai mutum ya sanya tafarnuwa a bakinsa zai yi warinta ba. [2]
  2. Tafarnuwa is another way of spelling tafannuwa.