taimakawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. helping, assisting, contribute
    The kind of dress to kill that you do goes a long way in assiting the devil <> Fita cikin caɓa ado da kike yana taimakawa sheɗan [1]
    who studies how volatile molecules contribute to flavour, [2] <> wadda ke nazari a kan yadda kwayoyin halitta na sinadarai ke taimakawa wajen samar da dandano, [3] = wadda ta gudanar da nazari (bincike) a kan yadda tartsatsi (ruguntsimin) sinadarai ke haifar da kamshi (ko wari), [4]


Google translation of taimakawa

Help.