tara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

tara (suna f )

 1. ƙyama
 2. a fine - money that you pay for breaking a rule or the law. <> tara; tarar kuɗi
  There is a $500 fine for smoking inside.
  a stiff fine <> tara mai tsanani
 3. the number nine, 9 <> adadin ƙidaya wanda ya fi takwas, ya kuma gaza goma da ɗaya.

Verb

 1. aikata jima'i, saduwa <> having sexual relations
 2. collecting, to save up, to round up <> tattara
 3. shawo kan abu kafin ya iso wurin da za shi
  ya taro babansa da ya dawo daga kasuwa


Google translation of tara

Nine, group.

 1. (noun) nine <> tara;
 2. (verb) gather <> tara; assemble <> tara; accumulate <> tara; collect <> tara; compile <> tara; group <> tara; pluck <> tara; pick <> sama, tara; reunite <> tara;