tattaki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. a stroll, walk, short travel, visit, wander
    or simply making the time to visit the park[1] <> ko kawai mutum ya fita tattaki zuwa wani gandun shakatawa, [2]
    Belenko has not wandered into an embassy, [3] <> Belenko bai yi tattaki zuwa ofishin jakadanci ba, [4]
    Ita ma tsohuwar fardusar Sashen hausa, Donnie Butler, wadda ta yi ritaya a 'yan shekarun baya, ta yiwo tattaki musamman domin ta bayyana irin karimcin Steve Lucas da yadda ya rike mutane hannu bibbiyu a Sashen Hausa.


Google translation of tattaki

Strawl, travel.