tattali

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from tattalin)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
tattali

Jam'i
babu (none)

m

  1. tanadi ko kula, ajiye wani abu don yin amfani da shi nan gaba. <> planning and preparations for the future.
    Mun yi tattali dõmin azzãlumai wata wuta wadda shãmakunta. <> We have prepared for the wrongdoers a fire whose walls will surround them. Quran 18:29
  2. tattalin arziki <> economy, economics.
  3. tattalin albarkatu <> natural resources.
    "Mataimakin shugaban sashin kula da harkokin yin tattalin albarkatu da kiyaye muhalli na kwamitin neman bunkasuwa da yin gyare-gyare na birnin Beijing. Mista Jia Jianting. [1]

Verb

tattali | tattalo | tattala | tattale

  1. kula ko tanadin wani abu. <> look after, prepare or care for.


Google translation of tattali

Economically, prepared.