teku

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna / Noun

Tilo
teku

Jam'i
tekuna

Singular
ocean

Plural
oceans

Singular
sea

Plural
seas

f

  1. babban kogi wanda ruwansa yake da ɗanɗanon gishiri-gishiri da ya kewaye duniya, kuma manyan jiragen ruwa ke tafiya a kai. Akwai tekuna da yawa kamar Tekun Atalantika (Atlantic Ocean) da Tekun Indiya (Indian Ocean), da Tekun Fasifika (Pacific Ocean) <> (countable) An ocean is a large area of salt water.
    Travel by sea <> Tafiya ta jirgin ruwa.
  2. (in geographical names) baha
    the Red Sea <> Bahar Maliya.
  3. (idiomatic) cika teku; watau kuɗi mai yawa da ba za su ƙirgu ba.

See also

Google translation of ocean

Teku.

  1. (noun) teku <> sea, ocean;