through

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Homophones (kalmar da ake faɗa kamar haka)

Preposition

Preposition
through

 1. To go through is to go into one side of something and come out the other side. <> zuwa ga/ta wata hanyar wani waje ko abu daga gefe zuwa gefe; ko wucewa daga farkon har ƙarshe
 2. hanyar samu
  I couldn't get through to you on the phone today <> yau, na kasa samun ka/ki a tarho.
 3. domin, saboda, because of
  Na samu aikin saboda ke <> I got the job through you.
 4. ƙarshen abu, gamawa <> continuing in time toward completion of (a process or period).
  Ba na ji zan taɓa gama saka kalmomi a ƙamusunnan <> I do not think that I will ever get through adding words to this dictionary.


Related words


Google translation of through

Ta hanyar.

 1. (preposition) ta <> per, through, facing;
 2. (adverb) saboda <> through;