tiger

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
tiger

Plural
tigers

Tilo
damisa

Jam'i
damisoshi

a tiger
  1. A tiger is a mammal. It comes from Asia. <> dabbar daji mai jiki dabbare-dabbare mai zafin faɗa, tana kama da mage.
    In hindsight, the MiG, which the West had been so worried about, turned out to be apaper tiger’. [1] <> Daga bisani, an gano cewa MiG da Yamma ta firgita da shi, ba wani abu ba ne, "illa damisar takarda.' [2] [3]
See also leopard