tsaba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from tsabar kud'i)
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
tsaba

Jam'i
tsabobi

f

  1. casasshen hatsi ko shinkafa <> grain, seed kernals of corn, groundnuts, or rice
    Alal misali, masu bincike suna daukar wani nau'i na shinkafa mai yawan tsaba amma ba ta jure wa kwari da sasuran abubuwan da suke lalata amfanin gona sai a hada shi da wani nau'i mai karancin tsaba amma mai juriya [1]
    Farashin dangin hatsi ko tsaba zai haura daga yanzu zuwa 2015. [2] <> The price of grains and seeds will continue to rise through 2015.
  2. tsabar/tsabagen kuɗi - sulalla da kwabbai da makamantansu <> coins, pennies, change or cash.
    Shafin Facebook ya sayi manhajar WhatsApp a kan tsabar kudi $19bn da kuma ta hanyar sayen hannun jarin sa. [3] <> Facebook has bought messaging app WhatsApp in a deal worth a total of $19bn (£11.4bn) in cash and shares. [4]
  3. 'yar tsaba = ɗan ruwa.


Google translation of tsaba

Seeds.