tsakani

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Preposition

Preposition
tsakani

 1. between (interval between two point)
  Da kogi biyu tsakani <> There are two points in between.
  and placed a field of grain in-between. <> kuma Muka sanya shuka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32
 2. among, through.
  Kwas din, ya hada da dauko tarihi cutar Murar Tsuntsaye, asalinta, yadda take yaduwa tsakanin tsuntsaye. <> The course included lectures on the history of avian influenza, its origins, and how it spreads among birds. [1]
  a tsakanin al’uma <> through the community [2]
 3. relationship
  Ya ɓata tsakaninmu <> He spoiled our relationship.
  Ta shiga tsakanin auren su ta sa sun rabu. <> She came into their relationship and caused them to divorce.