tsammani

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from tsammaninku)
Jump to: navigation, search

Verb

 1. think, assume, speculate.
  Marino says the scientific evidence shows clearly that chickens are not as unaware and unintelligent as many people assume. [1] <> Marino ya ce binciken kimiyya ya bayyana karara cewa kaji na da wayau da dabara fiye da yadda mutane da dama ke tsammani. [2]
 2. so that you may, possibly, to expect.
  O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãnin ku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira. --Qur'an 2:183

Noun

 1. thinking, assumption, thought
  Ina tsammani na san shi. <> I think I know him.
 2. an expectation.
  Tsammani na zan yi nasarar samun aiki. <> My expectation is that I will get the job.


Google translation of tsammani

Think.