tsayawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. arising, rising, standing up, stand
    And they were unable to arise, nor could they defend themselves. <> Ba su kõ sãmu dãmar tsayawa ba, kuma ba su kasance mãsu nẽman ãgaji ba. = Ba su ko samu damar tashiwa ba, kuma ba agaza masu ba. --Qur'an 51:45
    “I just stand at the altar or in the gazebo and when the ceremony begins I read my lines. After the ceremony, I blend into the background and eventually slip out the back door without anyone noticing.” [1] <> Ya ƙara da cewa "ina tsayawa ne a gaban taro in karanta wasu kalmomi dana tsara, kuma daga bisani bayan an kammala komai sai in sulale in fita ta kofar dake baya ba tare da wani ya lura da ni ba." [2]


Google translation of tsayawa

Stop, stay.

  1. (noun) stay <> zama, dakatarwa, tsayawa;