tuba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. repent (from sinning) <> daina yin saɓo da dawowa kan tafarki na gari.
  2. neman gafara daga wani <> seeking forgiveness from someone.

Suna

Tilo
tuba

Jam'i
none

Singular
repentance

Plural
repentances

m

  1. repentance <> dawowa kan hanya ta gari a daina aikata saɓo.