tukunya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
tukunya

Jam'i
tukane or tukwane

f

  1. makai da aka gina da laka aka gasa don dafa abinci ko zuba ruwa.
  2. fasasshen dafaffen ƙwai.
  3. ramin da ake jiƙa baba cikinsa don rini.
  4. goshin jirgin ƙasa.
  5. tukunyar hanci, watau karan hanci.
  6. tukunyar taba watau lofe.


Google translation of tukunya

Pot.

  1. (noun) pot <> tukunya;