tumatir

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
tumatir

Jam'i
babu (none)

Singular
tomato

Plural
tomatoes

m

  1. (countable) A tomato is a red, roundish fruit, roughly the size of a fist. It does not have a core nor pips. <> tumatur wani tsiro ne mai ganye kamar karkashi da 'ya'ya masu yin ja waɗanda ake haɗawa da tattasai a malkaɗa a yi miyar dage-dage.
  2. Tumatir is another way of spelling tumaturi. Or tumatur.
    Alhaji Aminu Yahaya Yunusa shi ne Shugaban Kasuwar ’Yan tumatir ta Farar Gada da ke garin Jos, babban birnin Jihar Filato. A wannan tattaunawa da ya yi da wakilinmu, ya bayyana tarihin kafuwar wannan kasuwa da kuma sunan da tayi wajen tara tumatur da albasa da attarugu da sauran kayayyakin lambu. [1]
  3. tomato paste, puree; tomato can <> tumatirin gwangwani.


Google translation of tomato

  1. (noun) tumatir <> tomato;