tumfafiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
tumfafiya

Jam'i
tumfafi or tumfafiyoyi

f

  1. wata ƙaramar bishiya mai ma'ana da faffaɗan ganye da manyan 'ya'ya dunƙulallu masu iska a ciki kamar ƙwallon ƙafa. <> Calotropis procera plant; This plant is very common in the Sahel, especially in difficult environments. [1]
  2. Tumfafiya is another way of spelling tunfafiya.