turtle

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
turtle

Plural
turtles

Tilo
kunkuru

Jam'i
kunkurai

Tilo
ƙififiya

Jam'i
ƙififiyu or ƙififiyoyi

Sannu bata hana zuwa, sai dai a dad'e ba'a je ba. Inda duk zomo ya taka kunkuru zashi wata rana. [1]
  1. (countable) A turtle is an aquatic reptile. A turtle has horny toothless jaws, and a bony shell. <> ƙififiya = wata irin halitta mai zama a bakin kogi wadda ta yi kama da kunkuru
    Karanta yanda aka samu kunkuru a al'aurar wata mata [2]

#Hausa #Turanci #WOTD/#wordoftheday na yau #Litinin Sunday March 12, 2017 is #turtle <> #kififiya

A post shared by Hausa Dictionary (@hausadictionary) on


Google translation of turtle

kififiya, kunkuru.

  1. (noun) ƙififiya <> turtle;