uffan

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

m

  1. wani abu ko komai <> anything, a thing, nada, a single word.
    1. Ban ce mata uffan ba <> I didn't say a thing to her.
    2. Musamman rahoton ya yi batun sanya qafar wando da gwamnatin ke yi da ’yan jaridar da suka ce uffan a game da lafiyar Shugaban Najeriyar. <> The report focused specifically on the issue of the government’s antagonism toward journalists who say anything about the health of the Nigerian president. [1]