uku

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

f

  1. three, 3 <> ƙidayar da ke zuwa bayan biyu a tsarin lissafi; ana cewa: ɗaya; biyu; uku.
  2. masifa ko uƙuba; <> to be in distress, trouble, a predicament.
    ya shiga uku ya sa kansa cikin masifa.
  3. uku da uku: watau sunan wata irin caca. <> a gambling game.
  4. uku da uku: aska
  5. na uku <> third, tertiary.