uwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
uwa

Jam'i
uwaye or iyaye

f

 1. mother, mom, mama, mommy, (U.K.) mum <> mahaifiya, inna, ummi / umma, iya, baba
 2. shugaba mace. <> a female leader.
 3. uwar gida / uwargida: matar gida ko wadda ta fi daɗewa a cikin matan mutum <> wife, housewife, senior wife, madam, Mrs.
 4. uwar rana <> foster mother
 5. uwar soro <> woman who's head of an emir's household
 6. uwar garke - saniyar da ta fi tsufa a dangin shanu <> oldest cow in a herd
 7. uwar kashi, watau tubura.
 8. parent
  Ita wannan Hukuma, uwa ce ga Muryar Amurka <> This agency, the parent organization for Voice of America. [1]


Google translation of uwa

Earth, mother.

 1. (noun) mother <> uwa;