wa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Conjunction

Conjunction
wa

 1. harafin da akan yi amfani da shi don danganta aiki da wanda aikin ya faɗa a kansa <> to, for, from (general marker except before personal pronouns where ma is used instead).
  Audu ya saya wa Ado keke. <> Audu bought a bicycle for Ado.
  Ta dafa wa mijinta abinci. <> She cooked food for her husband.

Noun

Tilo
wa

Jam'i
ƙannai or yayye

wa = m | ya = sister f

 1. elder brother. <> wanda aka riga haifa kafin wani ko wata ko wasu 'yan ɗaki ɗaya ko 'yan uba.
 2. duk wanda ya girmi wani a shekaru ko tsarin shiga makaranta.
 3. wan gari = mai gari.
  Mafasa cikin teku daga Somalia,suka sace wata 'yar Faransa a wan gari dake kan gabar teku. [1] <> Somali pirate gangs kidnapped a French woman at a militant-controlled coastal area of the capital. [2]
 4. wan dawa = zaki <> the lion, Abubakar.

Pronoun

Pronoun
wa

 1. who? whom? whose? <> harafi da ake amfani da shi wajen tambaya game da wani?
  Wa ya zo? <> Who came?


Google translation of wa

Time, to.

 1. (noun) brother <> wa, ƙane;
 2. (pronoun) who <> wa;