wa'adi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
wa'adi

Jam'i
wa'adoji or wa'adodi

m

  1. promise
    sun dauki wa'adin sake gyarawa kundin fuska. [1]
  2. deadline, term
    An Rantsar Da Ali Bongo A Wa’Adi Na Biyu A Matsayin Shugaban Gabon [2] <> Gabon president Ali Bongo sworn in for a second term.
    Sanya wa kaina wa'adin kammala wani aiki ba abu ne mai sauƙi ba. [3] <> Setting deadlines never comes easily to me. [4]