wando

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
wando

Jam'i
wanduna

Singular
trouser

Plural
trousers

m

  1. trouser, pants, jeans. <> sutura mai hantsa da ƙafafuwa biyu wadda namiji ke sawa daga ƙugu zuwa idon sawu; yana da kubaka da ake zura da lawurje; akwai tsala da mai kamun ƙafa da fantalo da kuma irin na zamani mai maɓallai da gidan bel.
  2. gajeren wando <> shorts.
  3. "geronsa ya yi wando" watau ya yi yabanya.