wanzami

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
wanzami

Jam'i
wanzamai

Singular
barber

Plural
barbers

  1. mai aski, wanzami m - mai sana'ar yin aski, ko kaciya ko cire beli ko shasshawa ko ƙaho.
  2. barber shop <> shagon aski ko shagon mai aski. Salon = na mata = shagon kwafer.

Related

Google translation of wanzami

Banner, barber.

  1. (noun) hairdresser <> wanzami, wanzamiya; barber <> wanzami;