wari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

m

  1. a pungently bad scent or smell
    a pungent scent still lingers on the breath and even in the sweat. [1] <> warin tafarnuwar yana nan a gumin mutum da ma numfashinsa. [2] = warin ta zai ta fita a numfashi, har ma da gumi. [3]
  2. terrible news. <> mummunan labari.
    Zariya ta fara jin warin mayaƙa daga Kano. <> Zaria state started to hear about the attackers out of Kano state.

Noun 2

Tilo
wari

Jam'i
warurruka

m

  1. one of a pair <> abin da aka raba da ɗan'uwansa kamar takalmi.
  2. part <> ɓari.


Google translation of wari

Smell, odor.

  1. (noun) smell <> wari, ƙanshi, sansanawa; odor <> wari, ƙanshi;