wasa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
wasa

Jam'i
wasanni

Singular
game

Plural
games

 1. game, match <> abu da akan yi don raha ko nishaɗi, ko don motsa jiki.
 2. playing, joking, kidding

Derived terms

Verb

 1. koɗa abu mai kaifi kamar wuƙa don a ƙara mata kaifi. <> to sharpen (e.g. a knife).
 2. zuga ko koɗa mutum ta wajen ba shi wasu siffofi na gari kamar kyauta ko jarunta.
 3. wasa hannu - wato mari <> to smack, slap.

Google translation of wasa

Play.

 1. (noun) game <> wasa; play <> wasa; match <> wasa, karon wasa, ashana;

wasai

 1. warai.
 2. wasai / wasai-wasai.
  fuska wasai <> a bright, pleasant face.

wasaki

Noun

m

 1. guga ta fata. <> A leather bucket. (= waladi; karbi/karɓi.)


wasalam

 1. kalma mai nuna ƙarewar abu ko mamakin afkuwar wani abu ba tare da zato ba. <> expression used in showing amazement upon the ending or occurrence of something.

wasali

Noun

Tilo
wasali

Jam'i
wasula or wasulla

Singular
vowel

Plural
vowels

m (plural wasulā̀, possessed form wasàlin)

 1. (linguistics) vowel letter, accent marks, The vowel signs in Arabic script. (= shakali.) <> harafi ko alama da ake yi wa harafin baki gon a sami lafazi daidai.
  Gaskiya fa ni ke faɗa maku, Har sama da duniya su shuɗe, ko wasali ɗaya ko ɗigo ɗaya ba za ya shuɗe daga Attaurat ba, sai dukan abu ya cika.” —Matta 5:17, 18. <> I came, not to destroy, but to fulfill; for truly I say to you that sooner would heaven and earth pass away than for one smallest letter or one particle of a letter to pass away from the Law by any means and not all things take place.”—Matthew 5:17, 18. [1]

[2]