wasiƙa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from wasika)
Jump to: navigation, search

Tilo
wasiƙa

Jam'i
wasiƙu

Singular
letter

Plural
letters

  1. takardar da aka rubuta don a aika wani saƙo ta hannu ko gidan waya
  2. (countable) A letter is a written message or note.
    I received a letter through the post. <> Na samu wasiƙa ta hanyar samun wasiƙu.