what

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
 1. (tambaya) menene, meh/me?, yaya, wane, wanne (see also: which).
  "What is the $100 Laptop, really? [1] <> "Ainihin mene ne Kwamfyutan Cinya na $100? [2]
  what they are speaking. [3] <> wane yare su ke yi? [4]
  what will happen if the current rich diversity of languages disappears and most of us end up speaking only one? [5] <> me zai faru idan baki daya harsuna su ka bace ya zama duk duniya na amfani da harshe daya tilo? [6]
  Yaya cikakkiyar lafiyar mutum ta jima'i take - [7] <> What is a 'normal' sex life [8]
 2. abin, abun
  It left nothing of what it came upon but that it made it like disintegrated ruins. <> Bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa, fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasũsuwa. = Ba ta bari kome ba, da ta zo a kanta sai da ta mayar da shi kamar rududdugaggun qasusuwa. --Qur'an 51:42
  that is, to imagine what will happen in the future – [9] <> wato, su yi kintacen abin da zai auku nan gaba [10]
  “I do what I want”. [11] <> “Sai in yi abinda na ke so”. [12]


Google translation of what

Mece, abin da.

 1. (pronoun) me <> what;