wonder

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

Plain form (yanzu)
wonder

3rd-person singular (ana cikin yi)
wonders

Past tense (ya wuce)
wondered

Past participle (ya wuce)
wondered

Present participle (ana cikin yi)
wondering

 1. (transitive & intransitive) If you wonder about something, you think about it because you want to know more about it. <> yi mamaki; yin tunani ko tambayar da ka ke yi don ka san wani abu. Ana amfani da wannan kalmar kamar haka: Ko... (+tambaya)
  I wonder when they will be home. <> Ko yaushe zan isa gida.
  You know, it makes you wonder whether something could be done about it. <> Ka san meh wallahi? Dole a rinƙa tunanin ko idan za'a iya komai akan abun.
  I wonder if there's any way you can actually check. <> Ko ma akwai yadda za ka iya dubawa.
  Is he really working every night? I wonder. <> Wai da gaske ne yana aiki a kowane dare? Ina son in sani.
 2. You use "wonder if/whether" to ask for or suggest something. <> yi waswasi; jefa alamar tambaya; Ana amfani da wannan kalmar kamar haka: Ko... (+tambaya)
  He began to wonder if there was a way to determine which of these patients were in an unconscious coma? <>Daga nan ya fara jefa alamar tambaya kan marasa lafiyar --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
  I wonder if you could give me a hand with the door.
  I was wondering whether you would mind making room for a third person at your table.
 3. (transitive & intransitive) If you don't wonder something, you expect it. <> Idan ba mamaki akan wani abu, wato ka tsammani abun; da dalili
  I don't wonder you've had problems with that old car.
  No wonder why I couldn't. <> Ba mamakin shi yasa na kasa.
  No wonder he didn't come <> ashe da babban dalilin da bai sami zuwa ba.

Related words

Noun

Singular
wonder

Plural
wonders

 1. A wonder is something that makes a person think. <> abin mamaki mai sa mutum tunani. Abin al'ajabi.
  It is a wonder why he ran away. <> abin mamaki ne shin ko me yasa ya gudu.
  It is a wonder that you were not hurt <> abin mamaki ne da ba ka ji rauni ba.
 2. A wonder is something that is amazing. <> abun mamaki
  The Pyramids are quite a wonder.


Google translation of wonder

Mamaki, mãmãki.

 1. (verb) yi al'ajabi <> wonder;
 2. (noun) al'ajabi <> amazement, miracle, wonder;