word

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
word

Plural
words

Tilo
kalma

Jam'i
kalmomi or kalamai

 1. kalma, haruffa
  mene ne ma'anar wannan kalma? <> what is the meaning of this word?
  I am at loss for words <> na rasa abin da zan ce.
 2. alƙawari <> A word is a promise given to someone.
 3. gana da; 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
  Can I have a word with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?
 4. labari, bushara a kan wani abu <> news
  Mun sami labari cewa mutane uku ne a bankin <> We have received word that there are three people at the bank.

Verb

Plain form (yanzu)
word

3rd-person singular (ana cikin yi)
words

Past tense (ya wuce)
worded

Past participle (ya wuce)
worded

Present participle (ana cikin yi)
wording

 1. yadda aka rubuta ko faɗi wata maganar
  You have to word it carefully when writing it. <> Dole ka yi taka-tsantsan a wajen rubuta abin.

Derived Terms/Phrases

 1. in other words <> watau
 2. have a word with <> gana da


Google translation of word

Kalmar, kalma.

 1. (noun) kalma <> word, term;