wurare

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
wuri

Jam'i
wurare

 1. The plural form of wuri; more than one wuri.
 2. spaces, fields, places, areas
  In so many places, [1] <> A wurare da dama [2]


Google translation of wurare

Places, locations.


SketchEngine Example Sentences of wurare

 1. SketchEngine Example Sentences of wurare
  1. zamu iya cewar ba a yi ingantaccen zabe ba a wurare da dama ba saboda musgunawa ejent din mu da jami;an tsaro da masu sarautun gargajiya suka rika yi ba [3]
  2. mun tabbatar akwai wurare daya zuwa biyu da aka tantance mutane talatin amma an samu kuri’u dari uku a mazabun [4]
  3. musamman wadanda suke zaune a wasu wurare [5]
  4. Dama tun bayan lokacin da mahukuntan kasar suka hana mutanen mu kamun kifi da safararsa ne yake zube a wurare daban-daban a yankin [6]