wuri

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from wurin)
Jump to: navigation, search

Verb / Adverb

 1. to hurry, quickly, ahead of time, early <> kalma mai nuna yin tafiya ko aikata wani abu a kan lokaci, ko kafin lokaci (Same as wurwuri)
  yau tun da wuri muka fita <> We got out ahead of time today.
 2. kalma mai nuna kallo marasa kimtsi
  ya yi wuri da ido

Noun

Tilo
wuri

Jam'i
wurare

m

 1. space, field, place, room, area <> fili, sarari, ko wani ɓangare, waje
  Sami wurin zama <> Find a place to seat.
 2. possession, with... <> tare da...
  It's in my possession or It's with me <> Ya na wuri na

Noun 2

Tilo
wuri

Jam'i
babu (none)

 1. wani ƙwaro farin ƙwanso ko ɓawo na gidan mai rayuwa a ruwa wanda akan yi amfani da shi a madadin kuɗi a zamanin da (ya yi kama da ido).
 2. kuɗi <> money
  Yau na tashi ba ni da ko wuri a aljuhuna. <> Today I find myself without any money in my pockets.


Google translation of wuri

Place.

 1. (noun) place <> wuri, matsayi; position <> wuri; area <> wuri;