yatsa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
yatsa

Jam'i
yatsu

Singular
finger

Plural
fingers

  1. finger
    Da aka yi tambaya me ya sa masassaƙa da yawa suna rashin yatsa, wani gwani sassaƙa ya ce: “Sun daina tsoron zarto mai inji mai gudu.” <> When asked why so many carpenters have a finger missing, an experienced craftsman simply replied: “They lose their fear of those high-speed electric saws.”