yi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

yi

 1. ya.

Verb

 1. to do, done. <> aikata.
 2. made
 3. kai, ko isa, ko daidai; <> is equivalent, equals, comes to.
  ya yi Naira uku.
 4. dosa ko nufi;
  ya yi yamma
 5. ƙoƙarta; <> try, attempt to
  sun yi su karya mu sun kasa
 6. faru, ko zo, ko zama; <> the arrival of something.
  1. duhu ya yi
  2. lokacin cin abinci ya yi, watau ya zo.
 7. gina ko naɗa <> establish, construct, bring about.
  ya yi gari (watau ya gina gari)

Noun

m

 1. aikatawa <> work, function, operate.
  agogonsa ba ya yi (watau ba ya aiki). <> his watch doesn't function.