yini

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Hausa

Suna

Tilo
yini

Jam'i
none

 1. lokacin fitowar rana zuwa faɗuwarɗta (syn: wuni)
  Boko Haram ta kashe mutane sama da 50 a yini guda <> Boko Haram killed up to 50 in a single day.
 2. zuwa gidan biki ko suna da mata ke yi daga fitowar rana zuwa ƙarshen la'asar
  ana yinin sunan ɗan Kande.

Daidai ga wannan

rana, ranar...

English

Noun

Singular
day

Plural
days

 1. A day is a measure of time.
  He spent two days at work means that on two days he went to work; he did not spend 48 hours at work.
  • a period of a day from sunrise to sunset [1]


Google translation of wuni

Attractive, day.