za

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. (future tense-aspect marker) will, would, are going to. <> manunin lokaci na abin da za a yi nan gaba,
    1. Gobe ma'aikata za su tashi wajen ƙarfe biyu. <> Tomorrow the workers will leave around 2 o'clock
    2. za a fara aiki gobe <> the project starts tomorrow.
    3. za ni kasuwa <> I am going to the market.