zaki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
zaki

Jam'i
zakoki or zakuna

Singular
lion

Plural
lions

zaki = m; zakanya (lioness) = f

 1. naman daji dangin kyanwa mai launin jaja-jaja da gashi buzu-buzu a ƙirjinshi; an ce ya fi kowace dabba ƙarfi; ana yi masa kirari da wan dawa. <> a big cat from Africa, India, and some parts of Europe; Panthera leo.
 2. babbar azara da ake gicciyawa kafin a jera itace a rufin soro.
 3. mahaɗar karbu a saman hannun babbar riga
 4. kirarin da ake yi wa sarki ko wani mai martaba ko muhimmanci <> label used for a king. A famous person regarded with interest and curiosity.
 5. kwikwiyo <> lion cub - a young lion.
 6. (idiomatic / figuratively) kashi mafi tsoka <> the lion's share.
 7. Zaki is another way of spelling zaƙi.

Glosbe's example sentences of zaki

 1. zaki. <> a bear, a lion, a young lion, a, juice, lion, lions, lion’s, maned young lion, young lion.
  1. Littafi Mai Tsarki ya kamanta farmakin Shaiɗan da na zaki da kuma maciji.—Karanta Zabura 91:13. <> The Bible likens Satan’s attacks to those of both a young lion and a cobra.—Read Psalm 91:13.
  2. Ya nuna abin da ya sa mutum ya kamata ya ji tsoron Mahalicci, Jehovah ya taba magana da Ayuba game da irin wadannan dabbobi, kamar su zaki, jakin daji, bauna, dorina, da kuma kada. <> To show why man should be in awe of the Creator, Jehovah once spoke to Job about such animals as the lion, the zebra, the wild bull, Behemoth (or, hippopotamus), and Leviathan (evidently the crocodile).
  3. (Matta 13:31; 23:23; Luka 11:42) Bayan an gama cikin ainihin abincin, wataƙila baƙin sun more kayan zaki da aka yi da gasashen alkama kuma aka haɗa da durumi, zuma da kayan ƙamshi. <> (Matthew 13:31; 23:23; Luke 11:42) Later, the guests may have enjoyed a dessert of roasted wheat prepared with almonds, honey, and spices.
  4. (b) ta zaki fa? <> (b) the lion’s face?
  5. Sura 7 tana ɗauke da bayani na sarai na kwatancin “manyan bisashe guda huɗu”—zaki, damisa, kura, da kuma bisa mai ban tsoro mai manyan haƙoran ƙarfe. <> Chapter 7 contains a vivid tableau of “four huge beasts”—a lion, a bear, a leopard, and a fearsome beast with big teeth of iron.
  6. Kamar ‘yadda zaki ya kan yi ruri bisa kan ganimarsa’ Jehobah zai tsare “dutsen Sihiyona.” <> Like ‘a maned young lion growling over its prey,’ Jehovah will guard “Mount Zion.”
  7. Kalmar Allah ta gargaɗe mu: “Magabcinku Shaiɗan, kamar zaki mai-ruri, yana yawo, yana neman wanda za ya cinye.”—1 Bit. <> God’s Word warns us: “Your adversary, the Devil, walks about like a roaring lion, seeking to devour someone.”—1 Pet.
  8. Ruwan inabi ne, ba ruwan ’ya’yan inabi mai zaki ba. <> Fermented wine, not unfermented grape juice.
  9. Me ya sa Shaiɗan yake yawo “kamar zaki mai-ruri,” kuma me yake son ya yi? <> Why is Satan walking about “like a roaring lion,” and what does he want to do?
  10. Akwai inda aka yi amfani da zaki a matsayin alamar gaba gaɗi. <> In the latter case, the lion is used as a symbol of courageous justice.
  11. Na farko zaki mai fukafuki ne, na biyun kuma yana kama da karen daji. <> The first is a winged lion, and the second is like a bear.
  12. Me ya sa Dauda bai ji tsoron zaki da bear da kuma wani ƙaton mutum ba? <> Why was David not afraid of the lion, the bear, and the giant?
  13. “Kerkeci za ya zauna tare da ɗan rago, damisa kuma za ta kwanta tare da ɗan akuya; da ɗan maraƙi da ɗan zaki da kiyayayyen ɗan sā za su zauna wuri ɗaya; ɗan yaro kuwa za ya bishe su. <> “The wolf will actually reside for a while with the male lamb, and with the kid the leopard itself will lie down, and the calf and the maned young lion and the well-fed animal all together; and a mere little boy will be leader over them.
  14. Zaki kuma, sau da yawa yana zaman shari’a, domin shari’a ta gaskiya tana bukatar gaba gadi, hali da aka san zaki da shi. <> A lion, on the other hand, often pictures justice, for true justice requires courage, a quality for which lions are renowned.
  15. Dauda ya ƙarfafa Saul ta wurin tuna masa da abin da ya faru sa’ad da zaki da bear suka zo su cinye tumakin mahaifinsa. <> David reassured Saul by recounting what had happened with the lion and the bear.
  16. Domin Jehobah ya rage ƙarfin wannan “zaki mai-ruri” a hanyoyi masu muhimmanci guda biyu. <> Because Jehovah has restricted the reach of that “roaring lion” in two important ways.
  17. (b) Me ya sa zaki alama ce da ta dace na shari’ar Jehovah? <> (b) Why is the lion a fitting symbol of Jehovah’s justice?
  18. “Kerkeci za ya zauna tare da ɗan rago, damisa kuma za ta kwanta tare da ɗan akuya; da ɗan maraƙi da ɗan zaki da kiyayayyen ɗan sā za su zauna wuri ɗaya; ɗan yaro kuwa za ya bishe su. . . . <> “The wolf will actually reside for a while with the male lamb, and with the kid the leopard itself will lie down, and the calf and the maned young lion and the well-fed animal all together; and a mere little boy will be leader over them. . . .
  19. (Ayuba 38:31-33) Jehovah ya yi magana da Ayuba game da wasu dabbobi—zaki da hankaka, awakan dutse da jakin dawa, ɓauna da jimina sai kuma doki da gaggafa. <> (Job 38:31-33) Jehovah directed Job’s attention to some of the animals—the lion and the raven, the mountain goat and the zebra, the wild bull and the ostrich, the mighty horse and the eagle.
  20. Dauda, yaro makiyayi ya ceci garkensa daga namomin jeji, har da zaki da kuma bear. <> The shepherd boy David rescued his flock from wild beasts, including a lion and a bear.
  21. Kowanne yana da fuskoki hudu—ta bijimi, ta zaki, ta gaggafa, da kuma ta mutum. <> Each one has four faces—that of a bull, a lion, an eagle, and a man.
  22. (Filibbiyawa 2:6-8) A cikin Littafi Mai Tsarki, an kwatanta Yesu da zaki mai gaba gaɗi. <> (Philippians 2:6-8) In the Bible, Jesus is depicted as a courageous lion.
  23. Zaki kuwa za ya ci ciyawa kamar sā. <> Even the lion will eat straw just like the bull.
  24. Daidai fa, Jehovah ya kwatanta kansa da zaki wajen yin hukunci bisa Isra’ilawa marasa adalci.—Irmiya 25:38; Hosea 5:14. <> Interestingly, Jehovah likens himself to a lion in executing judgment on unfaithful Israel.—Jeremiah 25:38; Hosea 5:14.
  25. (Kolossiyawa 3:12) Littafi Mai Tsarki ya kwatanta wannan canjin da canjuwar dabbar daji—kirkice, damisa, zaki, da kuma kumurci—zuwa dabba ta gida kamar su—ɗan rago, ɗan akuya, ɗan maraƙi, da kuma saniya. <> (Colossians 3:12) The Bible likens this transformation to the change of vicious wild beasts—wolf, leopard, lion, bear, and cobra—to peaceful domestic animals—lamb, kid, calf, and cow.


Google translation of lion

Zaki.

 1. (noun) zaki <> lion;