zaure

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
zaure

Jam'i
zauruka

m

  1. ɗaki mai ƙofa biyu wanda ake fara shiga ta cikinsa kafin a shiga cikin gida.
  2. ɗakin hayi <> a rental room.