zuciya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna / Noun

Tilo
zuciya

Jam'i
zukata or zuciyoyi

Singular
heart

Plural
hearts

f

  1. the heart organ <> fannin cikin jiki a ƙarƙashin ƙirjin hagu.
    When the chicks were puffed, the hens' hearts began to race and they called more frequently to the chicks. [1] <> Duk lokacin da 'yan tsaki suke numfashi da kyar, sai zuciyar kaji ta fara bugawa, inda za su yi ta kiran 'yan tsakin akai, akai. [2]
  2. courage
  3. saurin zuciya / mai zuciya <> to get angry, temper
  4. zuciya-biyu <> half-heartedly; munfaurci da yi wa mutane rashin mutunci (two-faced).
  5. the mind, soul (rai) <> fannin tunanin mai rai na yarda ko ƙin yarda ko wasuwasi ko ja wa kai hankali a kan harkokin duniya.