zolaya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from zulaya)
Jump to: navigation, search

f

 1. jan hankalin mutum ta hanyar yaudara; ɗaukar abu da wasa <> tricking someone, being facetious.
  “On occasion I have mentioned this to other men and they usually think that I am attempting to be facetious.” [1] <> Ya ce, wani lokaci idan ya gaya wa mutane abin sai su dauki wasa kawai yake. [2] = "A irin wannan yanayi na sanar da wasu mutane, sai dai sun rika tunanin ko ina zolayarsu ne." [3]
 2. to interrogate. interrogation. to cross-question (zulaya).
 3. to taunt, tease, bully.
  1. Yana zolaya na, kuma yana tuna mini irin kuɗin da zan samu idan na nemi aiki na cikakken lokaci.” <> He would taunt me, reminding me of how much I could earn if I took a full-time job.”
  2. Zolaya ta intanet <> cyberbullying
 4. zulaya: to cross-question.
 5. [zo/"la+ya"] {n.f.}. Sounding or pumping a person. (= zaulaya; bugun ciki.)
 6. Zolaya is another way of spelling zaulaya.