zuma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • Hausa
  • (file)

Noun

Honey

m / f

  1. honey, honey bee (ƙudan zuma) <> wani ƙwaro dangin ƙuda sai dai fi ƙuda girma. Launin jikinsa fatsi-fatsi. Yana fitar da wani ruwa mai zaƙin gaske da ake sha.