zuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
 1. arrival <> isa wuri.
  Da zuwan 'yan-sanda nan da nan masu zanga-zanga suka watsu. <> Upon the police's arrival, the protestors quickly dispersed.
 2. (adjective) mai zuwa <> what's coming next, coming up, upcoming, coming
  wata mai zuwa <> next month.
 3. verbal noun of zo (come) and je (went)
  Suna zuwa gidanmu kowace rana <> They come to our house every day. or They are coming to our house every day.
 4. zuwa da = zo da <> bring forth / for: To come with, create, produce, generate, bring into existence
  Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not bring for [worship of] them a clear authority?Quran 18:15
 5. (preposition) to, towards, into, up until / up to
  Sun kama hanya zuwa Kano. <> They headed towards Kano.
  Za mu yi ƙoƙarin fassara Turancin zuwa Hausa. <> We will try to translate the English into Hausa.
 6. (letter writing) form of address at a begininng of a letter dear
  Zuwa ga Edita <> Dear Editor.
 7. wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace
  • Synonym: zu
 8. zuwan kai m - zubowar maniyyi lokacin tarawa <> coming, ejaculation