(Redirected from ƙarfafan)
- sa abu ya yi ƙarfi; zuga; gaskata; inganta ko ƙarin tabbata <> strengthen, fortify, assure, to make firm, cheer, consolidate
- Synonym: ɗaure
- These Senegalese fans cheer on their side painted in the country's national colours...
Wadannan magoya bayan kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Senegal da aka yi wa fentin launin kasar na karfafa wa 'yan wasan guiwa… --bbchausa verticals/pics
Google translation of ƙarfafa
- (noun) reinforcement <> ƙarfafa;
- (verb) consolidate <> ƙarfafa; reinforce <> ƙarfafa;