(Redirected from ƙaryatawar)
Verb
- denying <> hanawa, daƙilewa.
- A child can be taught by means of punishment—perhaps sending him to his room or denying him a favorite activity.
- Za a iya koyar da yaro ta hanyar horo, wataƙila ta korar shi zuwa ɗakinsa ko kuma hana shi yin wani abin da yake sha’awar yi.
- Regional cooperation is crucial to disrupting those attacks and denying them the capability to plan and carry them out in the future.
- Hadin kai tsakanin yankuna na da muhimmacin wajen dakile wadannan hare-hare da hana aukuwar su a nan gaba. [1]