Jump to content
Toggle menu
  • 26.4K articles
  • 1.2K files
  • 183 users
  • 174.9K edits
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙuduri

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
See also ƙudura, and ƙudurin doka

Noun

Tilo
ƙuduri

Jam'i
ƙudaddari or ƙudurce-ƙudurce

m

  1. ƙulli <> A knot, a bunch, a number of something.
    so we cast [ a cover of sleep ] over their ears within the cave for a number of years. <> sai muka yi duka a kan kunnunwansu, a cikin kogon, shekaru masu yawa. = [ 18:11 ] sai muka rufe kunnuwarsu a cikin kogo na qudirin lambobin shekaru. --Qur'an 18:11
  2. zaren abawa ko yawar kaba ko ta kargo wadda aka yi wa tofi aka ƙulle don magani. <> A cincture or fillet used as a remedy for headache or eye affections.
  3. maganin da ake rufewa don neman dawowar bawan da ya gudu ko dabbar da ta ɓata. <> A charm to cause the return of a runaway slave, or of a lost or stolen animal, or other property.
  4. k'uduri gare shi,
    1. (a) he is energetic, zealous, keen;
    2. (b) he is malevolent.
  5. to set out to do something, to plan; commit; propose
    1. na yi k'uduri a zuci in yi masa alheri, <> I had made up my mind to do him a good turn.
    2. When Chamovitz set out to write his 2012 book What a Plant Knows – [1] <> Lokacin da chamovitz ya kuduri yin rubutunsa a shekara 2012, [2]
    3. but he was determined to succeed in the business world. [3] <> to amma ya kuduri aniyar lalle sai ya yi nasara a fagen kasuwanci. [4]
  6. a resolution, decision, bill
    Kungiyar Tarayyar Kasashen Afirka ta amince da wani kuduri wanda yayi kiran da a kafa gwamnatin hadin kan kasa a Zimbabwe
    The African Union has passed a resolution calling for the formation of a government of national unity in Zimbabwe --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/87_African_Union_Meeting_on_Zimbabwe#Transcript

    A Najeriya, wasu jam'iyyun hamayya a ƙasar sun bayyana shakkunsu game da hanzarin da ake yi wajen ganin ƙudirin kafa 'yan sandan jihohi da ke gaban Majalisar Dokokin Najeriya ya zama doka.
    In Nigeria, some opposition parties expressed doubts about the speed with which the state-police bill before Nigeria's National Assembly is being pushed toward becoming law. More: AP, Channels TV --HausaRadio.net/2026-06-28#3

    Conscious decision. <> Kudurin farfadowa. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
  7. kuduri [kuduri"] {n.m.} (Arg.) = gada II. 2 q,v.
Contents