Date
Newsreader
News
Listen
2025-11-03
DW Hausa's Abdul-raheem Hassan
Za a ji martanin wasu mazauna yankin arewa maso gabashin Nigeria🇳🇬 bayan taƙaddama ta kunno kai tsakanin gwamnatin ƙasar da Amurka🇺🇸 akan zargin yi wa kiristoci✝️ kisan gilla.
Ƙungiyar
https://www.youtube.com/live/0iVoM1x_MFU
2025-11-02
DW Hausa's Muntaqa Ahiwa
An kama wasu da ake zargi da kai hari cikin jirgin ƙasa a birnin London na ƙasar Birtaniya🇬🇧.
Fadar Vatican🇻🇦 ta yi kiran da a kawo ƙarshen zubar da jini da ake gani a halin yanzu a Sudan🇸🇩.
A karon farko cikin shekaru sama da 70, shugaban Syria🇸🇾 zai kai ziyara a ƙasar Amurka🇺🇸.
https://www.youtube.com/live/qX4dN-x4Q64?si=vEJWpIQq6D0r_nFK&t=77
2025-10-29
RFI Hausa's Ruqayya Abba Kabara
Ana cigaba da zaman ɗar-ɗar a wasu sassan Kamaru 🇨🇲 a sakamakon rikicin bayan zaɓe da ya biyo bayan nasarar Paul Bia. [4] <> Tensions continue in some parts of Cameroon following the post-election [5] conflict that came after Paul Biya's victory. [6] [7] [8]
Al'ummar Tanzania 🇹🇿 sun far hallara a rumfunar zaɓe don kaɗa ƙuri'a a zaɓan shugaban ƙasa . <> The people of Tanzania have begun to gather at polling stations to cast their votes in the presidential election [9] [10] [11] [12]
Mutane 64 -- ciki har da yara, sun mutu a hare-haren da dakarun Isra'ila 🇮🇱 suka kai a Gaza🇵🇸. <> 64 people -- including children -- have died in attacks carried out by Israeli forces in Gaza. [13] [14] [15]
20251029 1301 RFI Hausa Labaran RFI Hausa na ƙarfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar 29-10-2025…
https://www.youtube.com/watch?v=CWxHhUGthRU